fidelitybank

Mu na goyon bayan Najeriya a kan Nijar – ECOWAS

Date:

Ƙungiyar bunƙasa tattalin arziƙin ƙasashen Afirka ta Yamma, ECOWAS ta bayyana goyon bayanta ga Najeriya da sauran ƙasashen ƙungiyar kan zargin ɗaukar nauyin ta’addanci da Jamhuriyar Nijar ta yi.

Shugaban mulkin sojin Nijar, Abdourahamane Tchiani dai ya zargi Najeriya da haɗa baki da Faransa domin tayar da ‘rikici’ a ƙasarsa.

A sanarwar da ECOWAS ta fitar, ta ce zarge-zargen na Nijar babu ƙamshin gaskiya a ciki.

“Najeriya ta daɗe tana taimakon ƙasashen Afirka wajen wanzar da zaman lafiya, ba ma a yankin Afirka ta yamma kaɗai ba. Irin nasarorin da dakarun haɗin gwiwa na MNJTF, wadda Najeriya ke kan gaba wajen ɗaukar nauyi ke samu, na ƙara nuna jajircewar ƙasar a nahiyar.

“Wannan ya sa ECOWAS ta ƙaryata zargin cewa wannan ƙasa mai ƙoƙarin jiɓintar lamarin wasu ce za ta ɗauki nauyin ta’addanci,” kamar yadda sanarwar ta nuna.

A ƙarshe ECOWAS ta yi kira ga ƙasashen yankin da su haɗa kai domin wanzar da zaman lafiya a yankin tare da nesantar jifar juna da zarge-zarge.

legitnewsnigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp