fidelitybank

Mu na bincika yadda aka dangwala kuri’a kafin fara zaben Kogi – INEC

Date:

Hukumar zaɓe ta ƙasa a Najeriya, Inec, ta ce tana bincike kan ƙorafin da aka kan wasu takardun rubuta sakamakon zaɓe da aka cike tun kafin fara kaɗa ƙuri’a a jihar Kogi.

“Hukumar na ɗaukar wannan lamari da muhimmanci,” in ji ta cikin wani saƙon X.

“Manyan jami’anmu da aka tura jihar na bincike game da lamarin, kuma za mu bayyana matakin da muka ɗauka nan take.”

Cikin wani saƙo da ta wallafa a shafinta na X, Ƙungiyar sa-ido kan zaɓuka da kyautata dimokuraɗiyya ta Yiaga Africa ta ce lamarin ya faru ne a rumfar zaɓe mai lamba PU 004, Eni Ward da ke ƙaramar hukumar Ogori/Magongo.

Ƙungiyar ta wallafa wani hoto da ake zargin na sakamakon zaɓen rumfar ne da aka riga aka cike, tana mai kira ga hukumar zaɓe ta Inec da ta bincika lamarin.

Shi ma ɗan takarar gwamnan Kogi na PDP, Sanata Dino Melaye, ya yi irin wannan zargi cikin wani bidiyo da ya wallafa.

thisday newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp