fidelitybank

Mu na aiki sosai domin yankin Arewa ya samu wutar lantarki – TCN

Date:

Kamfanin rarraba wutar lantarki na Najeriya (TCN) ya ce yana aiki tukuru wajen ganin an gayra wutar lantarki a arewacin Najeriya, duk da irin kaulubale na rashin tsaro da ake fuskanta a yankin.

Cikin wata sanarwa da mai magana da yawun kamfanin, Ndid Mbah ya fitar, ya ce matsalar da ake samu na rashin wutar lantarki a jihohi da dama na arewa ya faru ne sakamkon lalata layin bayar da wuta na Shiroro-Mando – wanda shi ke samar da wuta a faÉ—in yankin.

“Kalubale na rashin tsaro a yankin na janyo tsaiko wajen kammala aikin gyara layin da kuma mayar da wuta nan take,” in ji TCN.

Kamfanin ya ce ya É—auki matakin wucin gadi na amfani da layin wutar lantarki na Ugwuaji-Apir mai karfin megawatt 330 don samar da wuta, sai dai shi ma ya samu matsala.

TCN É—in ya ce yana aikin haÉ—in gwiwa da ofishin mai bai wa shugaban kasa shawara kan harkar tsaro domin ganin an kai ga wuraren da aka lalata layukan wuta don gyara su cikin gaggawa.

“Hakan yana da muhimmanci domin kare rayuka yayin aikin gyara layukan wutar lantarkin,” a cewar kamfanin.

Don haka ya buÆ™aci al’ummar yankin da su Æ™ara hakuri saboda suna sane da irin tasirin da rashin wutar ya janyo musamman ga rayuwar yau da kullum.

naija legit

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp