fidelitybank

Mu hada hannu da hannu mu murkushe ‘yan ta’addan Afrika – Tinubu

Date:

Nijeriya ta bayyana buƙatar gaggawa ta ganin Cibiyar murƙushe ta’addanci a Afirka ta kama aiki gadan-gadan a ƙoƙarin dukkan masu ruwa da tsaki a nahiyar na kawar da ta’addanci.

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ce lallai bai kamata ƙasashen Afirka su yi biris da tunanin kafa wata rundunar ko-ta-kwana a nahiyar ba, wadda ayyukanta za su haɗar da tunkarar ta’addanci.

Ya bayyana haka ne yayin buɗe wani babban taron wuni biyu don ƙarfafa ayyukan haɗin gwiwa tsakanin ƙasashe Afirka da bunƙasa cibiyoyin gwamnati, don shawo kan matsalolin ta’addanci.

Kasashen Afirka dai musamman na yammaci na fama da matsalar tsaro da ke haddasa rasa dubban rayuka da tilasta miliyoyi barin muhallansu.

Masana fannin tsaro na yi wa taron na Abuja kallon wani ɗan-ba da za a dasa wanda ka iya samar da bakin zare ga matsalar da ke ci wa yankin tuwo a kwarya.

news nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Sudan ta Kudu ta yi ta’aziyyar Buhari

Mukaddashin Ministan Harkokin Wajen Sudan ta Kudu, Ambasada Akuei...

Trump ya na fama da cuta mai kumbura kafa da toshewar hanyar jini

A ranar Alhamis ne Fadar White House ta sanar...

Yadda aka gudanar da addu’o’in Buhari a Villa

A ranar Alhamis ne aka gudanar da addu'o'i ga...

Rasha tarnaki ce a wajen Tarayyar Turai – Jamus

Shugaban gwamnatin Jamus Friedrich Merz ya shaidawa BBC cewa...

Amurka ba ta goyon bayan Isra’ila a harin Syria – Trump

Amurka ta ce ba ta goyon bayan hare-haren da...

Tinubu zai zo Kano ta’aziyyar Dantata

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu zai kai ziyara Kano yau...

Tarayyar Turai tamince da ƙaƙaba wa Rasha sabbin takunkumai

Ƙungiyar Tarayyar Turai ta amince da ƙaƙaba wa Rasha...

Gwamnan Filato ya zargi Jami’ai da kin kama ‘yan bindiga

Gwamnatin jihar Filato ta zargi jami'an sojojin ƙasar da...

Za a yi wa Buhari addu’a a Abuja

Gwamnatin Tarayya za ta jagoranci gudanar da taron addu'o'i...

Buhari ya ban umarni na kula da Talakawan Najeriya – Peter Obi

Jagorar jam'iyyar LP a Najeriya, Peter Obi ya ce,...

Sojojin hadin gwiwa sun hallaka ‘yan Boko Haram a tafkin Chadi

Rundunar hadin gwiwa mai yaƙi da Boko Haram a...

Na yi rashin aboki na gari kuma Najeriya ta rasa mutumin kirki – Tinubu

Shugaban Kasa, Bola Tinubu, na ci gaba da alhinin...
X whatsapp