fidelitybank

Motocin da basu da cikakkun takardu dole mu kama su – Kwastam

Date:

Masu shigo da motoci zuwa Najeriya, sun yi zargin cewa jami’an hukumar kwastam na kama motocin tare da cinsu tara duk da cewa an biya kudin takardu na motocin Tokumbo da ake shigo da su daga kasashen waje.

Masu motoci da direbobin matocin na zargin cewa wannan takura tafi tsanani ga motocin da ake tafiya da su yankin arewacin kasar.

Sai dai a martanin da ta mayar, hukumar kwastam, ta ce, motocin ba su da cikakkun takardu ko kuma ana shigo da su cikin kasar ba bisa ka’ida ba.

Direbobin sun yi zargin cewa jami’an hukumar na kirkiro wasu abubuwa da basu da tushe ballantana makama, inda sukan yi ikirari cewa takardun motocin basu cika ba ko kuma an biya kudi kasa da abinda ya cancanta a biya – wanda sakamakon haka kanzo a rike motocin Takumbon har sai masu motocin sun biya ko kuma a rike su.

Wannan dai a cewar direbobin, yafi tsanani musanman a kan babbar hanyar daga jihar Legas zuwa yankin arewacin kasar, duk kuwa da cewa motocin suna dauke da cikakkun takardu da biyan kuÉ—in haraji da ya cancanta a biya ga hukumar.

Dama dai gwamnati ta haramta shigo da motoci ta kan tudu wato daga iyakokin kasar da ke makwabtaka da Najeriya kamar jamhuriyar Benin da Nijar da Kamaru da kuma Chadi.

Najeriya dai kasa ce da kasuwar motocin da aka yi amfani da su a kasashen Turai da aka fi kira Tokumbo ta samu karɓuwa da kusan sama da kashi tamanin daga motocin da ke kasar Tokunbo ne. In ji BBC.

Gwamnatin kasar ta ce za a ke shigo da motoci a kasar ta gabar teku ne kadai dauke da takardu cikakku , wanda duk wani abu sabanin haka ya karya dokar kasar.

vanguard news nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An gargadi al’umma su yi taka tsan-tsan da ambaliyar ruwan sama

Yayin da ake ci gaba da fuskantar saukar ruwan...

Gwamnatin Tarayya za ta gina hanyar sufurin jirgin ƙasa a Kano

Gwamnatin Tarayya ta ce, za ta samar da titin...

Abin da ya sa muke ci gaba da tsare Sowore – Ƴansanda

Kwamishinan Æ´ansanda mai kula da sashen kai É—auki na...

INEC za ta bai wa É—aurarru damar kaÉ—a Æ™uri’a a lokacin zaÉ“uka

Hukumar zaɓen Najeriya, INEC ta ta duba yiwuwar bai...

Mai ya jawo Matan Zamfara su ka yi zanga-zanga

ÆŠaruruwan mata ne tsofaffi da masu shawarya suka gudanar...

Aƙalla mutane 24,000 ne suka ɓata saboda Boko Haram a Najeriya

Kungiyar Agaji ta Red Cross ta bayyana cewa aƙalla...

‘Yansanda ku gaggauta sakin Sowore – Obi

Tsohon É—an takarar shugaban kasa a jam'iyyar LP, Peter...

PDP ta gargaÉ—i mambobinta kan goyon bayan Tinubu

Babbar jam'iyyar hamayya ta PDP a Najeriya ta gargaÉ—i...

Mashawarcin gwamnan Kano ya rasu bayan harin ‘yan Daba

Sadiq Gentle, babban mai ba da rahoto na musamman...

An fitar da jerin sunayen Matasan ‘yan wasan da za su lashe kyautar Kopa

Masu shirya kyautar Ballon d’Or, sun fitar da jerin...

An fitar da jerin masu tsaron raga da za su lashe kyautar gwarzon bana

An fitar da sunayen wadanda za a zaba don...

Jonathan ne ya fi cancanci ya rike Najeriya Farfesa Tukur

Farfesa Tukur Muhammad-Baba, Sakataren Yada Labarai na Kungiyar Tuntuba...
X whatsapp