fidelitybank

Ministan tattalin arziki ya yi murabus

Date:

Ministan tattalin arziki na Argentina, Martin Guzman, ya yi murabus, sakamakon ɓarakar da ta kunno kai a gwamnatin haɗaka, kan yadda ake tafiyar da matsalar tattalin arzikin da kasar ke fama da ita.

A watan Maris da ya wuce, Mista Guzman, ya cimma yarjejeniya da asusun bada lamuni na duniya IMF kan biyan makudan bashin da ake bin kasar, dala biliyan 44, hakan na nufin za a rage kuɗaɗen da ake kashewa wanda daman Argentina na fama da matsalar.

Amma a lokacin mataimakiyar shugaban kasa mai karfin fada aji Cristina Fernandez de Kirchner ta ki amincewa da hakan tana son kara kashe kudi domin magance talauci.

A wata wasika da ya aike wa shugaba Alberto Fernandez, Mista Guzman ya ce wanda zai gaje shi ya na bukatar hadin kan daukacin gwamnati. In ji BBC.

sun news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp