fidelitybank

Ministan tarayya ya gayyaci taron gaggawa kan rashin tsaro

Date:

Ministan babban birnin tarayya, Malam Mohammed Bello, ya kira taron gaggawa na kwamitin tsaro na babban birnin tarayya Abuja, kan yadda za a samar da dabarun yaki da ta’addanci da garkuwa da mutane da fashi da makami a Abuja da kewaye.

Taron ya kuma samu halartar karamar ministar babban birnin tarayya, Dakta Ramatu Tijani-Aliyu da dukkan shugabannin hukumomin tsaro na babban birnin tarayya Abuja.

Babban mataimaki na musamman ga Ministan Tsaro na Babban Birnin Tarayya Abuja, Ambasada Habu Habu Saliu Mohammed da Kwamishinan ’Yan sandan Babban Birnin Tarayya, Babaji Sunday ne suka bayyana wa manema labarai bayan kammala taron.

Ya kara da cewa, jami’an tsaro sun kuma kuduri aniyar yin iyakacin kokarinsu don ganin an kawo karshen lamarin.

Kwamishinan ‘yan sandan ya ce, dukkan shugabannin jami’an tsaro za su sake ganawa a ofishinsa a ranar Litinin don ci gaba da dabarun abin da aka tattauna a taron gaggawar.

ng news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp