fidelitybank

Minista ya bukaci ‘yan Jarida su yi amfani da fahimtar su daidai da mutane

Date:

Ministan yada labarai da wayar da kai na kasa, Alhaji Muhammad Idris Malagi, ya bukaci shugabannin hukumomi masu yada labarai da kafafen yada labarai da su kyautata aikinsu ta hanyar amfani da sabon ma’aunin fahimtar hallayar masu hulda da kafafen yada labarai musamman rediyo da talbijin.

Ministan dai na wannan bayani ne a lokacin kaddamar da wannan sabon mizani wanda kwararru da masana suka kwashe dogon lokaci suna bincike kuma suka mika shi ga gwamnatin tarayya.

Mizanin mai shafi 182 wanda zai maye gurbin tsohon tsarin ya mayar da hankali ne kan yawan mutanen da suke mu’amila da kafafen watsa labaran kasar.

Ministan ya yi kira ga shugabannin gidajen watsa labarai da hukumar tallace-tallace da su ci moriyar tsarin ta hanyar sanin hakikanin mutanen da ke mu’amila da su, inda kuma hakan zai ba su kudin shiga.

legit

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp