fidelitybank

Minista ta ajiye aikin ta saboda lafiyar mijin ta

Date:

Ministar harkokin waje ta kasar Belgium ta ce za ta ajiye aikint ana wani lokaci domin kulawa da mijinta wanda ke jinyar cutar kansar kwakwalwa.

Sophie Wilmes wadda ke rike da mukamin mataimakiyar firaministar kasar ta ce za ta dauki hutu “zuwa karshen watanni masu zafi” inda a lokacin ita da ‘yan uwanta za su sake duba halin da mijin nata ke ciki kafin ta yanke shawarar abin da za ta yi.

Cikin wata sanarwa da ya fitar, firaministan kasar Alexander De Croo ya bayyana zabin da Ms Wilmes ta yi a matsayin wanda ya kamata “kowa ya mutunta”.

Sai dai ministar ba za ta sauka daga mukamin nata ba baki daya, amma za ta mika ayyukanta ga wasu ministocin.

Ms Wilmes da mijinta Chris Stone dan asalin kasar Australia sun yi aure ne a 2009, kuma suna da ‘ya’ya uku.

dailysun

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp