fidelitybank

Mijina na bin dan wasan Najeriya Osimhen bashin kudi Naira miliyan 217 – ‘Yar uwar sa

Date:

Babbar ‘yar uwar sa, Esther Okolo ta caccaki dan wasan gaba na Najeriya, Victor Osimhen kan zargin bashin Yuro 69,000 da $439,000 (sama da Naira miliyan 217).

Naija News ta ba da rahoton cewa, ‘yar uwar dan wasan ta yi magana game da bashin da dan wasan ake bin shi a yayin wani zaman da aka yi da wani mai magana da yawun kafar yada labarai, Daddy Freeze, a Instagram kai tsaye a ranar Asabar, inda ta bayyana cewa Victor ya ki mayar da kudin da mijinta ke bin shi.

Esther, a yayin tattaunawar ta kai tsaye, ta yi zargin cewa, dan wasan Napoli ya watsar da ’yan uwa, ta kara da cewa mijinta yana aiki tare da dan uwanta kafin su bi hanyoyin daban-daban, don haka suka isa bashin.

A cikin kalamanta: “Yayana Victor Osimhen ya zargi mijina da cewa bai taimaka mana ba wanda gaskiya ne. Domin sai da na ci bashi don fara sana’ar da nake ciki a yanzu. Ba na ce ya taimake ni ba domin ya ce ba zai taimake ni ba.

“Babu matsala a kan hakan, abin da nake so shi ne ya biya wa mijina kudinsa. Ko da sauran ’yan’uwana ba sa son su taimaka mana mu kwato kuɗin.

Mijinta ya tabbatar da ikirarin Esther sannan ya kuma yi magana game da zargin damfara da tauraron Super Eagles ya yi da kungiyar kwallon kafa ta yanzu.

vanguard newspaper nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp