fidelitybank

Messi ya zarce Ronaldo a cin ƙwallaye

Date:

Dan wasan gaba na Paris Saint-Germain, Lionel Messi, a ranar Asabar, ya zarce tarihin kyaftin din Al-Nassr, Cristiano Ronaldo, yayin da ya ci kwallo a karawar da suka yi da OGC Nice a gasar Ligue 1 ta Faransa a waje.

Messi ne ya zura kwallo a raga a minti na 26 da fara wasan, wanda hakan ya baiwa ‘yan wasan na Paris nasara.

A yanzu dai dan wasan da ya lashe kofin duniya na kasar Argentina ya zura kwallaye 702 a manyan kungiyoyin Turai biyar, wanda ya zarce Ronaldo daya.

Messi ya kai matsayin a wasanni 105 a kasa da tsohon dan wasan Manchester United da Real Madrid.

Dan wasan mai shekaru 35 ya zura kwallaye 672 a wasanni 778 a lokacin yana Barcelona.

Dan wasan wanda ya lashe kyautar Ballon d’Or sau bakwai a yanzu ya ci wa PSG kwallaye 30, inda ya buga wasanni 68 ciki har da wasan Nice.

legit.ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp