fidelitybank

Messi ya zama jakadan Saudiyya

Date:

Ministan yawon bude idanu da shakatawa na Saudiyya, Ahmed Al-Khateeb, ya sanar da cewa, fitattaccen dan wasan kwallon kafar nan a duniya Loinel Messi, ya zama jakadan yawon bude idanu da shakatawa na kasar.

Messi ya samu kyakkyawar tarba a lokacin da ya isa filin jirgin saman Sarki Abdulziz da ke Jidda a ranar Litinin.

Dan wasan kwallon kafar ya samu rakiyar takwaransa Leonardo Paredes, dan waasan tsakiya na kungiyar Paris Saint-Germain da sauran abokansa.

Da yake maraba da zuwan Messi, a shafinsa na tuwita, ministan yawon bude idanun ya ce, “A yau muna maraba da zuwan Lionel Messi da abokansa zuwa Saudiyya.

Muna taya ka murnar cewa za ka ga dumbin dukiyar da ke jibge a Bahar Maliya da kuma kayayyakin tarihin da ke kasarmu.

Ba wannan ne zuwansa na farko ba, kuma ba shi ne na karshe ba, sannan ina farin cikin sanar da cewa a yanzu Messi ya zama jakadan yawon bude idanu da shakatawa a ma’aikatar yawon bude idanu ta Saudiyya. In ji BBC.

today nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp