fidelitybank

Messi ya zaɓi wanda ya fi iya ƙwallo tsakanin Maradona da Messi

Date:

Dan wasan gaba na Liverpool, Mohamed Salah, ya zabi gwarzon dan kwallon kafa na hagu a kowane lokaci tsakanin jiga-jigan ‘yan wasan Argentina Diego Maradona da Lionel Messi.

A wata hira da ya yi da France Football, an tambayi Salah wanda yake ganin ya fi kyau.

An ba dan Masar din da dama zabin da ya fara da James Rodriguez, Ryan Giggs, Angel Di Maria, zuwa Diego Maradona, Lionel Messi, da kansa.

Di Maria ya ci gaba da zama a jerinsa na wani lokaci, inda ya fitar da manyan ‘yan wasa irin su Giggs, Gareth Bale da Mesut Ozil.

Amma zabi biyu na karshe shine tsakanin Maradona da Messi, sannan tsakanin tauraron Inter Miami da kansa.

Duk da haka, kafin a tambaye shi ko zai ga kansa ya fi Messi, Salah cikin nishadi ya rufe tambayarsa.

Dariya ya yi a hankali ya yi watsi da tambayar kafin ma a iya tambayarsa, sai kawai ya ce: “Na zauna tare da Messi!”

newstoday

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An kama wanda ya kashe tsohuwar Matarsa a Jigawa

Ƴansandan Jihar Jigawa sun ce, sun kama wani mutum...

Fadar shugaban kasa ta mayar da martani kan Kwankwaso

Fadar shugaban kasa, ta mayar wa tsohon gwamnan Kano...

Barau FC ta naɗa Ladan Bosso sabon kocinta

Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Barau FC ta sanar da...

Am fara dawo da ‘yan Najeriya daga Afrika ta Tsakiya

Hukumomi a Najeriya sun ce, sun fara ƙoƙarin mayar...

G-Fresh da Hamisu Breaker sun samu gurbi kurkuku bayan sun watsa Naira

Babbar kotun tarayya da ke jihar Kano ɗaure shahararrun...

Rikicinta da Cambodia na iya rikidewa ya koma yaƙi – Thailand

Thailand ta gargaɗi cewa rikicinta da Cambodia na iya...

Isra’ila da Amurka sun soki Faransa na amincewa da kafuwar ƙasar Falasɗinawa

Isra'ila da Amurka sun yi Allah-wadai da matakin da...

Najeriya za ta kwashe ma’aikatan ta a Congo – Tugar

Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa, ta na shirin kwashe...

Ministan harkokin jin ƙai ya zama sabon shugaban jam’iyyar APC na ƙasa

Ministan harkokin jin kai, Farfesa Nentawe Yilwatda, ya zama...

Amurka za ta lalata magungunan takarar haihuwa na dala miliyan 10 da za a kawo Afrika

Gwamnatin Amurka na shirin lalata magungunan tazarar haihuwa da...

Hukumar NAFDAC ta kama abubuwan fashewa a Kano

A cewar hukumar, an gano lita 60,000 na sulphuric...

Sojoji sun fafata da da ‘yan Bindiga a Neja

Rundunar sojiji ta ce, sojoji tare da haɗin gwiwar...
X whatsapp