fidelitybank

Messi ya shiga tawagar kungiyar UEFA na mako

Date:

Hukumar kwallon kafa ta nahiyar turai UEFA, a ranar Alhamis ta hada da Lionel Messi na Paris Saint-Germain da Diogo Costa na Porto, da dai sauransu, a cikin kungiyar gasar zakarun Turai ta wannan makon.

Hukumar kula da kwallon kafa ta nahiyar turai UEFA ta fitar da kungiyar ta gasar zakarun turai a wani sako da ta wallafa a shafinta na yanar gizo a ranar Alhamis bayan da aka kammala wasannin rukuni na ranar biyar a daren Laraba.

Messi ya taka rawar gani a gasar zakarun Turai da PSG ta doke Maccabi Haifa da ci 7-2 a daren Talata.

Kyaftin din dan kasar Argentina ya zura kwallo biyu a ragar kungiyar ta Isra’ila a filin wasa na Parc des Princes.

A ƙasa akwai ƙungiyar UEFA Champions League:
Mai tsaron raga
Diogo Costa (Porto) – maki 12

Masu tsaron gida
Gonzalo Montel (Sevilla) – maki 14
Matteo Gabbia (AC Milan) – maki 14
Leo Østigård (Napoli) – maki 14
Andrew Robertson (Liverpool) – maki 14

Yan wasan tsakiya
Serge Gnabry (Bayern Munich) – maki 13
Marcus Edwards (Sporting CP) – maki 12
Yannick Carrasco (Atlético Madrid) – maki 12

Gaba
Lionel Messi (PSG) – maki 20
Kylian Mbappé (PSG) – maki 16
Mehdi Taremi (Porto) – maki 14

nigeria news.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp