fidelitybank

MDD ta yi tur da hare-haren Isra’ila a kan ƴan Falasɗinawa

Date:

Babban Zauren Majalisar Dinkin Duniya (MDD) ya amince da gagarumin rinjaye wani ƙudiri da ke neman tsagaita wuta nan take bisa muradan ayyukan jin-ƙai a Zirin Gaza.

Ƙudirin  wanda kasar Jordan ta gabatar a madadin rukunin kasashen Larabawa a yammacin jiya Juma’a ya kuma yi Alla-wadai da dukkan wasu ayyukan tarzoma a kan fararen hula na Falasdinawa da Isra’ila, ciki har da dukkan “hare-haren ta’addanci da kuma na ba-ji-ba-gani”.

Ƙudirin ya yi kira a bai wa fararen hula kariya sannan a shigar da kayan agaji Gaza ba tare da iyaka ba.

Ƙasashe 120 ne suka kaɗa ƙuri’ar amincewa, 14 suka ƙi nuna goyon baya, yayin da 45 suka ƙaurace wa jefa ƙuri’ar.

Ba lallai ne a yi aiki da ƙudirorin Babban Zauren Majalisar Dinkin Duniya ba, amma suna ɗauke da alhakin sanin ya kamata ga ɗaukacin mambobin MDD.

leadership newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp