fidelitybank

MDD ta kaddamar da asusun tallafawa Falatsinawa

Date:

Majalisar Ɗinkin Duniya za ta ƙaddamar da asusun neman taimako na kusan dala biliyan uku, domin samar da kayan agaji ga al’ummar Falasɗinawa a Gaza da yankin Gaɓar Yamma da Isra’ila ta mamaye.

Shugaban hukumar jin-ƙai ta majalisar wadda ke kula da yankunan Falasɗinawa, ya ce, za a yi amfani da kashi 90 cikin ɗari na kuɗin a Gaza, yayin da ma’aikatan agaji ke ta faman kare faɗawar yankin cikin yanayi na yunwa, musamman ma a yankin arewaci.

Ya ce yayin da ake shigar da ƙarin manyan motoci maƙare da kayan abinci zuwa yankin, ya zama wajibi a sake gyara cibiyoyin samar da ruwa da na kula da lafiya da aka lalata sakamakon yaƙi da Isra’ila.

Tun farko, ofishin kula da haƙƙoƙin bil adama na MDD ya ce Isra’ila ta ci gaba da ƙaƙaba abin da ta kira takunkumai ba bisa ƙa’ida ba kan rarraba kayan jin ƙai a Gaza – wani abu da gwamnatin Isra’ila ta musanta.

vanguard newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp