fidelitybank

Mbappe da Bellingham sun ji rauni – Ancelloti

Date:

Real Madrid za ta buga Copa del Rey ba tare da Kylian Mbappe da Jude Bellingham ba, in ji koci Carlo Ancelotti.

Ranar Laraba Laganes za ta karɓi bakuncin Real Madrid a Copa del Rey zagayen kwata fainals.

Mbappe da Bellingham za su bi sawun masu jinya a ƙungiyar da suka haɗa da Eduardo Camavinga da David Alaba da Antonio Rudiger da kuma Eder Militao da Dani Carvajal da suka daɗe suna jinya.

Mbappe ƙyaftin ɗin tawagar Faransa, mai shekara 26 ya ci ƙwallo 21 a wasa 33 tun bayan da ya koma Santiago Bernabeu a kakar nan daga PSG.

Shi kuwa Bellingham ɗan ƙwallon tawagar Ingila, mai shekara 21 ya zura ƙwallo 10 a wasa 30 a ƙungiyar ta Sifaniya.

Madrid, wadda take ta ɗaya a kan teburin La Liga da maki 49 bayan wasa 22 tana da tazarar maki ɗaya tsakaninta da Atletico Madrid ta biyu, Barcelona ce ta uku.

nnn

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp