fidelitybank

Mazauna Iran ƴan waje ku gaggauta barin ƙasar – Turai

Date:

Ƙasashen Faransa da Netherlands sun bai wa jama’arsu shawara da su fice daga Iran sakamakon yiwuwar tsare su ba bisa ƙa’ida ba.

Kiran na zuwa ne a daidai lokacin da ake ci gaba da gudanar da jerin zanga-zangar nuna ƙin jinin gwamnati a Tehran, babban birnin ƙasar.

An tsare wasu ƴan Faransa biyu tun a watan Mayu, inda a ranar Alhamis suka amsa cewa su ƴan leƙen asiri ne da ke tattara bayanai a gidan talabijin ɗin ƙasar.

An shafe kimanin mako uku ana zanga-zanga a fadin Iran bayan wata matashiya ta rasu a hannun ƴan sanda.

Sai dai hukumomin na Iran sun alaƙanta rasuwar matar da rashin lafiya mai tsawo wadda dama can ta daɗe tana fama da ita a rayuwarta, inda suka ce ba wai dukanta aka yi a ka ba kamar yadda ake ta yayatawa.

legitnews.ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp