fidelitybank

Mayar da martani: Sojoji sun kashe ƴan bindiga da dama tsakanin Neja da Kaduna

Date:

Rundunar sojan sama ta Najeriya ta ce, ta kashe ‘yan bindiga fiye da 30 a kan Titin Sarkin Pawa da ke tsakanin jihohin Neja da Kaduna a Arewacin ƙasar ranar Laraba.

Wata sanarwa da rundunar ta fitar ta ce sun yi nasarar kashe ‘yan bindigar da take kira ‘yan ta’adda ne sakamakon bayanan sirri da ta samu cewa wasu mahaya babura kusan 40 na tafiya a kusa da garin Akilibu zuwa Sarkin Pawa.

Nan take jiragen sama suka far musu tare da karkashe su ta hanyar harba musu makaman roka, a cewar sanarwar.

Mazauna garin Mangoro da suka kai wa sojoji rahoto sun ce sun ga babura 17 da kuma gawar mutum 34 yashe a ƙasa.

Kazalika, mutanen sun ce sun ga bindigogi ƙirar gida 14 na ‘yan bindigar.

thisdaynews

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp