fidelitybank

Mayakan Boko Haram sun harba rokoki a Borno

Date:

Mazauna yankin Gamboru-Ngala da ke kan iyakar Najeriya da Kamaru, sun ce, mayakan Boko Haram sun kai wasu hare-hare a garin na su cikin dare zuwa safiyar Litinin.

Wani mazaunin garin da harin ya rutsa da shi ya shaidawa BBC cewa, sun ji karar harbe-harbe a wajen garin da tsakar dare, kuma daga baya sai suka ji karar wasu abubuwa masu fashewa.

Ya ce, “Abin da ya faru shi ne jiya wajen karfe 12 da minti 5, mun ji karar harbin bindiga ko’ina cikin garin Gamboru-Ngala kusa da makarantar firamare da ake kira Central Primary School. Akwai wani sansanin jami’an tsaro haka a cikin makarantar.”

Ya ce kuma ce baya ga harbe-harben, maharan sun harba rokoki cikin makarantar.

hausa news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp