fidelitybank

Mayakan Boko Haram 20 sun gamu da ajalin su a Nijar

Date:

Aƙalla mayaƙa 20 da ake kyautata zaton ƴan Boko Haram ne aka kashe a Kudancin Nijar a wani farmaki da dakarun haɗin guiwa suka kai.

Jaridar ActuNiger ta rawaito cewa, sanarwa daga rundunar dakarun haɗin guiwa ta MNJTF ta ce, sojojin sun kai farmaki ne tsakanin ranakun 12 zuwa 15 ga Fabrairu bayan hare-haren Boko Haram sun yi ƙamari a yankin rafin kogin Komadougou na Yobe da ke kan iyakar Nijar da Najeriya.

Rundunar ta ce, sojojinta na ƙasa tare da taimakon na sama sun tarwatsa ƴan Boko Haram a ƙauyukan Bague da Kiassa da Digaya da Boulayi da Boulagana da Jabulam da Abadam.

ActuNiger ta kuma ce, akalla mutum 20 yawancinsu mata aka sace, tun a farko Fabrairu a yankin da ke kan iyaka da jihar Borno mai dama da hare-haren Boko Haram.

daily post news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...

A sake sabon tsarin shugabancin INEC a Najeriya – Goodluck

Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, ya yi kira da...

Magoya bayan West Ham ku hada kai da Bowen – Potter

Mai horas da West Ham, Graham Potter ya bukaci...

Alhaki na ne kifewar jirgin kasa – Shugaban Hukumar

Shugaban hukumar jiragen ƙasa ta Najeriya (NRC), Kayode Opeifa,...
X whatsapp