fidelitybank

Mayakan Biafra sun harbe mutane biyu a yankin Kamaru

Date:

Rahotanni sun bayyana cewa, wasu da ake zargin mayakan da ke biyayya ga wata kungiya mai suna Biafra Nations League, BNL, sun harbe wasu masu rakiyar wani jirgin ruwa a kusa da ruwan kasar Kamaru.

Lamarin dai a cewar shaidun gani da ido, ya faru ne da misalin karfe 4 na safe a yankin Idabato na yankin Bakassi, yankin da Kamaru ke iko da shi.

Shaidu sun ce mayakan sun kuma kai hari kan jirgin wanda ba ya tafiya kuma ba a tabbatar da asalin sa ba.

“Sun yi yunkurin bankawa jirgin ruwan wuta”, wata majiya ta bayyana.

Ya ce mayakan sun tsere ne kafin isowar sojojin Kamaru.

A cikin wata sanarwa, shugaban BnL, Princewill Richards ya ba da sanarwar dakatar da jiragen ruwa da ke karbar mai a gabashin gabar tekun Guinea.

Ya yi gargadin cewa tasoshin mai suna jefa rayuwarsu cikin hadari.

vanguard new

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp