fidelitybank

Mazauna Ukraine ku gaggauta ficewa daga yankin – Zelensky

Date:

Shugaban Ukraine, Volodymyr Zelensky, ya yi kira ga mazauna yankin gabashin Donesk da su bar wajen ba tare da bata lokaci ba.

Ana gwabzawa fada sosai a yankin a ‘yan makonnin tsakanin dakarun Ukraine da na Rasha.

A jawabin da ya saba gabatarwa ga ‘yan kasar a kullum, shugaba Zelensky ya tunatar da ‘yan kasarsa a kan cewa, dama akwai umarnin da aka bayar akan cewa, ya zaba wajibi kowa ya bar wajen.

Ya kuma yi gargadin cewa akwai dubban fararen hula da har yanzu suka makale inda ya ce, mahukunta na iya kokarinsu ajen kwashe su.

A ranar Jummar data wuce an kashe mutum 6 tare da raunata wasu 15 a wasu hare hare ta sama da Rasha ta kai. In ji BBC.

latest news in nigeria today 2022

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...

A sake sabon tsarin shugabancin INEC a Najeriya – Goodluck

Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, ya yi kira da...

Magoya bayan West Ham ku hada kai da Bowen – Potter

Mai horas da West Ham, Graham Potter ya bukaci...

Alhaki na ne kifewar jirgin kasa – Shugaban Hukumar

Shugaban hukumar jiragen ƙasa ta Najeriya (NRC), Kayode Opeifa,...

Tinubu ya haramta fitar da É—anyen man kaÉ—anya

Shugaban kasa, Bola Tinubu, ya bayar da umarnin dakatar...

Hisba ta karɓi ƙorafe-ƙorafe 83,776 a Kano

Rundunar Hisbah ta jihar Kano ta bayyana cewa, a...

Ganduje ba dan cin hanci ba ne – Martanin Garba Ga Gwamnatin Kano

Tsohon kwamishinan yaÉ—a labarai na Jihar Kano, Muhammad Garba,...

Kungiyar Malaman Jami’o’i bangaren BUK sun yi zanga-zangar Lumana

Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU), reshen Jami’ar Bayero Kano (BUK),...
X whatsapp