fidelitybank

Mawaƙi Wizkid ya nuna min ƙauna duk da bai san ko ni wanene ba – Alex Iwobi

Date:

Dan wasan Fulham, Alex Iwobi, ya ce mawaki Wizkid ya nuna masa “kauna” lokacin da yake wani mawuyacin hali a fagen wasansa.

Tsohon dan wasan na Arsenal ya ce Wizkid a lokacin da suka fara haduwa “duk da cewa bai san ko ni waye ba a lokacin ya karɓe  ni hannu biyu.”

Da yake magana a wata hira da yayi da gidan talabijin na Oma Sports TV a baya-bayan nan, Iwobi ya ce wasan kwaikwayo na Wizkid a filin wasa na Tottenham a farkon wannan shekarar “shine wasan kwaikwayo na Najeriya da na fi so, na ji daɗin kaina sosai.”

Ya bayyana Wizkid a matsayin “mai kyau kuma mutum mai tawali’u.”

Maestro dan wasan tsakiya na Super Eagles ya ce, “Wasanni na Wizkid a filin wasa na Tottenham shi ne wasan da na fi so a Najeriya, na ji dadi sosai. Ban samu haduwa da shi ba a ranar. Amma na taba haduwa da shi a baya kuma shi mutum ne mai kyau da tawali’u.

“A karon farko da na hadu da shi, ya nuna min soyayya a lokacin da ya fara haduwa da ni duk da cewa bai san ko ni wanene ba a lokacin. Na gan shi a cikin shaguna har ma a cikin kulob din, kuma ya kasance yana nuna mini ƙauna sosai. Mutum ne da nake mutunta shi sosai.”

news nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp