fidelitybank

Mawakiya Shakira da Pique dan kwallon Barcelona za su kashe auren su

Date:

Mawaƙiyar kasar Colombia, Shakira da ɗan wasan Barcelona, Gerard Pique, sun sanar da cewa za su rabu, kamar yadda suka sanar a wata sanarwa daga kamfanin wyada labaransu.

Sun sanar da matakin rabuwa ne a ranar Asabar.

Shakira, mai shekara 45 da Pique mai shekara 35 sun kasance tare tun 2011 kuma suna da ƴaƴa biyu.

Sun haɗu ne a gasar cin kofin duniya da aka gudanar a Afirka Ta Kudu a 2010, lokacin da ɗan wasan na Barcelona ya fito a cikin bidiyon waƙar Shakira “Waka Waka”, waƙar da ta rera domin gasar a karon farko a Afirka.

Kamfanin dillacin labarai na Reuters ya ce mawaƙiyar na fuskantar shari’a kan kaucewa biyan haraji a Spain bayan ta yi rashin nasara a ƙarar da ta ɗaukaka a ranar 26 ga Mayu.

Masu gabatar da ƙara sun yi iƙirarin cewa ta kaucewa biyan kusan yuro miliyan 14.5 na haraji daga kuɗaɗen da ta samu tsakanin 2012 zuwa 2014.

Sun ce, “Mun yi nadamar tabbatar da cewa mun rabu da juna, saboda makomar ƴaƴanmu, wadanda su ne kan gaba fiye da komi, muna rokon a mutunta sirrinmu.”

www nnn news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp