fidelitybank

Mawakin Amurka 50 Cent zai yi fim a kan dan damfarar Najeriya

Date:

Mawakin Amurka kuma mai fitowa a fina-finai da shirin talabijin, Curtis Jackson, wanda aka fi sani da 50 Cent, ya bayyana cewa zai soma shirin wani fim din dogon zango kan ɗan damfarar nan da aka yankewa hukuncin dauri wato Ramon Abbas, da aka fi sani da Hushpuppi.

50 cent na cikin jarumar da suka haska a fitaccen shirin fim din nan na Power da Power Book II, da Power Book III da dai sauransu.

A shafinsa na Instagram mawakin ya shaida wannan aniya ta sa da yace nan bada jimawa ba zaa soma naɗar fim din, saboda ankarar da wasu aikata irin wannan muggan laifuka ta intanet.

A farkon makon nan ne kotu a Amurka ta daure dan Najeriyar da ya shahara a shafin sada zmunta da muhawara na Instagram sama da shekara 11 a gidan yari.

Hushpuppi ya yi fice wajen nuna rayuwar da yake yi ta facaka a shafinsa mai mabiya miliyan 2 da dubu 800, kafin a rufe shafin a kwanakin nan.

Alkalin kotun a Los Angeles ya kuma umarce shi da ya biya dala $1,732,841 ta diyya ga wasu mutum biyu da ya damfara.

A bara ya amsa laifin halatta kudin haram.

legit breaking news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Kotu ta bayar da umarni a kashe Matashi ɗan shekara 23 a Kano

Babbar kotun jihar Kano mai lamba 23 ƙarƙashin mai...

Iran ta na ci gaba da luguden makami a kan Isra’ila

Iran ta ci gaba da lugudan wuta a Isra'ila...

An yi sulhu da shugabannin ƴan Bindiga a Katsina

Wasu al'ummar Katsina, sun yi sulhu da wasu shugabannin...

Za a fuskanci ambaliya a wasu jihohin – NIMET

Hukumar kula da yanayi ta NiMet, ta ce akwai...

Za mu mayar wa da Isra’ila martani mai tsanani – Iran

Shugaban ƙasar Iran, Masoud Pezeshkian, ya yi alwashin mayar...

Ba za mu taɓa barin Iran ta ƙera makamai masu linzami ba – Isra’ila

Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu, ya ce burin ƙasarsa shi...

Isra’ila ta buga gangar yaƙi – Iran

Jagoran addini na Iran, Ayatollah Ali Khamenei, ya ce...

Iran ta na cigaba da luguden makami mai Linzami cikin Isra’ila

Ana ci gaba da zaman dar-dar a Isra'ila yayin...

Alhazan Najeriya sun fara dawo wa daga ƙasar Saudiyya

Hukumar Alhazai ta Najeriya NAHCON ta sanar da isowar...

Sojoji sun kama ɗan kasar China da zargin kai wa ƴan Boko Haram kayayyaki

Rundunar sojojin ƙasar nan ta kama wani dan kasar...

Isra’ila ta tsokano tsuliyar Dodo – Iran

Jagoran addini na Iran, Ayatollah Ali Khamenei ya ce...

Da sani na Isra’ila ta kai hari Iran – Trump

Shugaban Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa, yana sane...
X whatsapp