fidelitybank

Mawaki Paul Okoye ya taya tsohuwar matarsa murna haihuwar ta

Date:

Shahararren mawakin nan na Najeriya Paul Okoye, wanda aka fi sani da Rudeboy, ya fito fili ya taya tsohuwar matarsa, Anita Okoye, murnar cika shekaru 34 a duniya, duk da rabuwar aurensu.

Paul ya yi watsi da bikin cikar matarsa ​​shekaru 33 a shekarar da ta gabata a cikin zazzafan labarin rabuwar aurensu.

Anita, a watan Agusta 2021, ta nemi a raba aurenta da Paul. Bayanan da ke tattare da rugujewar auren tare da neman takardar saki a hukumance, wanda ya nuna bambance-bambancen da ba za a iya daidaitawa ba a matsayin ginshikin rushewar auren.

Amma da take mayar da martani ga sakon ranar haihuwar mijinta, Anita a shafinta na Instagram ta nuna godiya ga mawakin.

Ma’auratan sun yi aure a shekara ta 2014 bayan sun shafe shekaru goma suna tare, kuma suna da yara uku.

legit new

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp