fidelitybank

Matsalar karancin kudi ya fusata mutane a Ogun

Date:

Zanga-zanga ta ɓarke a Abeukuta babban birnin jihar Ogun ranar Talata, sakamakon matsalar ƙarancin kuɗi da ke ci gaba ci wa al’ummar ƙasar tuwo a ƙwarya.

Masu zanga-zangar sun mamaye unguwannin Aladesanmi da Fajol da Somorin a yankin Obantoko da ke Abeokuta inda suka riƙa cinna wuta tare da rera waƙoƙin adawa da CBN.

Rahotonni sun ce an lalata reshen bankin First Bank da ke Sapon, a yayin da masu zanga-zangar suka yi yunƙurin cinna masa wuta.

Karanta Wannan:

Mai magana da yawun rundunar ‘yan sandan jihar Abimbola Oyeyemi ya ce an kai jami’an tsaro wajen domin sanya idanu da kare ɓarna da asarar rayuka da dukiyoyi.

Haka kuma can ma a maƙwanciyar jihar Ondo rahotonni sun ce wasu mutane sun ɓarke da zanga-zanga domin nuna damuwarsu kan ƙarancin man fetur da sabbin takardun kuɗi.

Masu zanga-zangar sun hana ababen hawa da da jama’a bin babbar hanyar Ore zuwa Benin da ke jihar.

Jami’an ‘yan sandan jihar sun buƙaci mutane da kada su shiga zanga-zangar.

latest news in nigeria 2022

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp