fidelitybank

Matawalle ya rabawa sarakunan gargajiya motoci 260

Date:

Gwamnan Jihar Zamfara, Bello Matawalle, ya raba wa sarakunan gargajiya da ke jihar manyan motocin alfarma.

Rahoton da kafar Channels TV ta ruwaito ya ce, Sarkin Musulmi na Najeriya Sa’ad Abubakar III ne ya raba motocin 260 a gidan gwamnatin Zamfara.

Gwamnan ya ce, an raba motocin ne saboda muhimmancin sarakuna a cikin al’umma da ke a matsayin “turakun al’adu da addini”.

“Mun yanke shawarar ba su sabbin motocin ne saboda yadda gwamnatina ke mutunta sarakunan gargajiya,” in ji shi. “Mun raba wa sarakuna 17, da manyan hakimai 13, da kuma hakimai 230 a faɗin jihar.”

Kazalika, gwamnan ya ce, gwamnatinsa za ta ci gaba da haɗa kai da sarakunan da kuma shugabannin addini don tabbatar da zaman lafiya da haɗin kai a jihar.

kano news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp