fidelitybank

Matatar Dangote ta yi tasiri kan kasuwancin man fetur a duniya – OPEC

Date:

Ƙungiyar ƙasashe masu arzikin man fetur ta OPEC ta ce man fetur ɗin da matatar mai ta Dangote ke samarwa na matuƙar tasiri a kasauwar man fetur da yankin Turai.

Mamatar man ta Dangote da ke iya samar da mai ganga dubu dari biyar, dai ta fara aiki ne a cikin watan Janairun bara, sannan ta fara samar da man fetur a cikin watan Satumba.

Matatar ta dogara ne da samo ɗanyen mai daga ƙasashen wajen don samar da man fetur, wanda hakan ne ke tasiri kai-tsaye ga harkokin kasuwancin man a duniya.

Sai dai a daidai lokacin da wasu ke mamaki, a nasa ɓangaren, Injiniya Yabagi Sani, wanda masani ne kan harkar makamashi ya ce kalaman na ƙungiyar ta OPEC bai zo musu da mamaki ba. In ji BBC.

sahara hausa

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp