fidelitybank

Matatar Dangote ta daina siyar da man fetur a Naira

Date:

Matatar man fetur ta Dangote ta sanar da cewa ta dakatar da sayar da man fetur da kuÉ—in Najeriya wato naira.

Kamfanin ya bayyana haka ne a wata sanarwa da ya aika wa dilallan man fetur kuma ya wallafa a shafinsa na X a yau Laraba.

Sanarwar ta ce ”Matatar man fetur ta Dangote ta dakatar da sayar da fetur a naira na wani lokaci. Hakan ya zama wajibi ne saboda kauce wa rashin daidaito da ake samu tsakanin ribarmu da kuÉ—in da muke sanya wa masu sayen É—anyan mai wanda a yanzu galibi da dala muke yi.”

Kamfanin ya kuma ƙara da cewa bisa wannan dalilin, wajibi ne su sauya kuɗin da suke sayar da man domin ya yi daidai da kuɗin da suke sayen ɗanyen mai na wani ɗan lokaci.

Sanarwar ta kuma ce da zarar matatar ta karɓi jiragen dakon mai da aka saya da naira daga kamfanin NNPC, za ta ci gaba da sayar da man fetur ɗin da naira.

assu update

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp