fidelitybank

Matashiyar firaminista ta farko a Thailand ta kafa gwamnati

Date:

Sabuwar firaiministan Thailand, mai shekara 37 ta kafa gwamnati a Thailand.

Paetongtarn Shinawatra, ta samu goyon bayan sarki a wajen wani taro a birnin Bankok.

Hakan ne ya sa ta zama matashiya mafi ƙanƙantar shekaru da ta kafa gwamnati a tarihin ƙasar.

Ms Shinawatra ta ce za ta ɗauki matakan shawo kan matsalar taɓarɓarewar tattalin arziƙi da matsalar ta’ammalin da miyagun ƙwayoyi, tare da haɓaka ɓangaren lafiyar ƙasar.

Naɗin nata na zuwa ne a daidai lokacin da aka saki mahaifinta wato tsohon firaiministan ƙasar, Thaksin Shinawatra daga gidan yari, inda yake zaman hukuncin da aka yanke masa kan laifin saɓa ƙa’ida a lokacin da yake kan mulki.

breaking news in nigeria today punch

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp