fidelitybank

Matashi ya shiga hannu da zargin kashe mace aka yi tsafi da ita

Date:

Rundunar ‘yan sandan jihar Ogun, ta cafke wani mutum mai suna Dauda Bello mai shekaru 34 da haihuwa da laifin kashe wata mata mai suna Mesesi Adisa ‘yar shekaru 71 da haihuwa tare da sayar da hannunta da idonta ga wani da ake zargi da aikata tsafi.

Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar, DSP Abimbola Oyeyemi, ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar ranar Talata.

Oyeyemi ya ce, an kama wanda ake zargin ne a ranar Alhamis bayan wanda aka kashe ya bar gida ba zato ba tsammani a ranar 8 ga watan Yuni 2022.

Yayin da ake binciken bacewar tsohuwar matar, jami’an tsaro sun gano ta zuwa inda aka ganta na karshe wato gidan wanda ake zargin.

Ya ce: “Daga baya an mayar da shari’ar zuwa sashin yaki da garkuwa da mutane na sashen binciken manyan laifuka na jihar inda aka fara gudanar da bincike na fasaha da na sirri.

“A yayin gudanar da bincike, rundunar ‘yan sandan ta SP Taiwo Opadiran, ta gano wuri na karshe da wanda abin ya shafa ya ziyarta a unguwar Olodo da ke Imala.

nnnnews

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp