fidelitybank

Matashi ya harbe Mahaifinsa da kaninsa ya za ta Falatsinawa ne a Amurka

Date:

A cewar jaridar Miami Herald, fom din kama Brafman ya bayyana cewa “ya bayyana kai tsaye cewa yayin da yake tuka babbar motarsa, ya ga Falasdinawa biyu ya harbe su duka,” in ji jaridar.

A halin da ake ciki, rundunar ‘yan sandan ba ta bayyana ko mutanen biyu da aka kwantar da su a asibiti ba, Falasdinawa ne amma sun tabbatar da cewa sun kawo ziyara ne daga Isra’ila.

An samu rahotannin kai munanan hare-hare kan Falasdinawa da dama a Amurka tun lokacin da Isra’ila ta fara yakin Gaza.

A watan Satumban da ya gabata, wata mata mai suna Elizabeth Wolf, mai shekaru 42, ta yi yunkurin nutsar da wata yarinya Ba’amurke ‘yar shekara uku a jihar Texas.

Yunkurin mamayar da Isra’ila ta yi a zirin Gaza babban bangare ne na yakin Gaza.

Ya fara ne a ranar 7 ga Oktoba, 2023, bayan Hamas, wata kungiyar ta’addanci ta Falasdinu, ta jagoranci kai hari kan Isra’ila.

Daga nan ne Isra’ila ta fara kai hare-hare a zirin Gaza, kuma a ranar 27 ga watan Oktoba, an kai wani gagarumin farmaki.

the nation newspaper 
today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp