fidelitybank

Matashi mai damfarar mutane da ATM a Kano ya shiga hannu

Date:

Rundunar yan sanda ta jihar Kano, ta samu nasarar kama wani matashi mai suna Gaddafi Jibrin mai kimanin shekaru 33 dake unguwar Tudun Murtala.

An samu nasarar kama Gaddafi ne bayan rundunar ta samu korafi, cewa ya canjawa wani mutum ATM, yayin da ya ba shi na bogi lokacin da ya nemi a taimaka masa wajen cire kudi.

Haka kuma an kama Gaddafi da ATM 22 da kuma mota kirar Fijo, wadda su ke yin amfani da ita wajen zagayawa wuraren da ake hada-hadar kudi domin cutar al’umma.

Kiyawa ya shawarci mutane da su daina neman taimakon cire kudi ga wanda ba su san ko waye ba.

Ana samun Nasarar kama irin wadannan Mutane Dake cutar mutane a Banki wajen sauya musu ATM da jabu wato marakyau.

ng news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp