fidelitybank

Matasa sun yi zanga-zanga a tsige kwamishinan zabe na Akwa Ibom

Date:

Wasu fusatattun matasa a karkashin gamayyar jam’iyyun siyasa a ranar Laraba sun tare ofishin hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) a jihar Akwa Ibom.

Matasan wadanda akasari ‘ya’yan jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ne suka bukaci da a gaggauta tsige kwamishinan zabe na mazaunin yankin Mista Mike Igini.

Masu zanga-zangar da yawansu ya haura 1000 sun zargi Igini da karkata daga matsayinsa na alkali marar son rai zuwa wani dan siyasa mai son kawo rudani a jam’iyyar APC reshen jihar.

Jaridar The Nation ta ruwaito cewa masu zanga-zangar da suka yi wa Mike Igini ya tafi, sun tare kofar ofishin INEC inda suka hana ma’aikatan Hukumar shiga ofisoshinsu.

An gan su dauke da alluna dauke da rubuce-rubuce daban-daban da ke cewa; “Igini son zuciya”, “Dimokradiyya ba siyarwa bane”, “Dole ne INEC ta yi aiki a yanzu”, “Akwa Ibom REC is compromised”.

Sauran su ne; “Igini ba sa kashe jam’iyyun siyasar Akwa Ibom”, “Igini dan jam’iyya ne”, “Igini shugaban jam’iyya ne na bangare”, da dai sauransu.

“Wannan zanga-zangar dukkan matasa ne a jam’iyyun adawa a jihar Akwa Ibom kuma jam’iyyar APC duk ta shahara a nan domin ita ce babbar jam’iyyar adawa a jihar.

“Muna zanga-zangar nuna rashin amincewa da nuna bangaranci da wani da ake zaton alkali ne, Kwamishinan Zabe, Barr. Mike Igini.

tribune newspaper nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp