fidelitybank

Matasa sun afkawa jami’an hukumar birnin tarayya

Date:

A ranar Laraba ne wasu guggun matasa su sama da 30 dauke da duwatsu da katako da sauran muggan makamai, sun kai hari a ofishin hukumar babban birnin tarayya Abuja a unguwar Kuchingoro da ke Abuja.

Jami’an rundunar biyar sun samu raunuka daban-daban yayin da aka mika wadanda ake zargi 10 ga ‘yan sanda, domin bincike da gurfanar da su gaban kuliya.

Hukumar ta ci gaba da aiwatar da gagarumin aikin tsare wuraren  tare da damke masu tuka babura na kasuwanci da suka saba ka’idojin zirga-zirga da rushe wuraren da basu dace ba a hanyar Lugbe zuwa tashar jirgin sama.

Babban mataimaki na musamman (SSA) akan sa ido, dubawa da aiwatarwa ga Ministan babban birnin tarayya, Ikharo Attah, wanda ya na cikin jami’an da suka tsira da ransu, ya ce ‘yan ta’addan sun fusata a lokacin da suke aiwatar da ayyukan su.

daily post nigeria today news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp