fidelitybank

Matasa 5 sun rasu sakamakon ruftawar kasa a Kano

Date:

Hukumar kashe gobara ta jihar Kano, ta tabbatar da rasuwar wasu matasa biyar, yayin da suke hakar kasa a kauyen Yan Lami a karamar hukumar Bichi.

Dailytrust ta rawaito cewa, da ya ke tabbatar da afkuwar lamarin, mai magana da yawun hukumar, Saminu Yusuf Abdullahi, ya ce matasan sun rasa ransu ne yayin da suke hako kasa da za a yi amfani da ita a wurin gina wa abokinsu wanda zai yi aure gida.

“Lokacin da mutanen mu suka isa wurin da abin ya faru, matasan biyar sun riga sun rasu a wurin da suke hako kasar. “Mutanen sun hada da Alasan Abdulhamid mai shekara 22, Muhammad Sulaiman mai shekaru 35; Dauda Nasir dan shekara 25; Jibrin Musa dan shekara 30 da Ja’afaru Abdulwahabu shima dan shekara 30,” in ji Saminu.

Ya kara da cewa hukumar ta mika gawarwakin matasan da abin ya faru da su ga hakimin Yan Lami domin a musu jana’iza bisa koyarwar addinin musulunci.

the nation newspaper 
today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Kotu ta É—aure Matashin da ya shiga É—akin kwanan ÆŠalibai Mata a Kano

Babbar Kotun Shariʼar Musulunci da ke Kofar Kudu a...

Ban gudu daga PDP ba – Namadi Sambo

Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Mohammed Namadi Sambo, ya ƙaryata...

Da yuwar Sojojin mu za su shiga yaÆ™i don tallafa wa Isra’ila – Trump

Rundunar sojin Isra'ila IDF ta ce ta ƙaddamar da...

Isra’ila ta kai hari cibiyoyin Æ™era nukiliyar Iran

Yayin da aka shiga rana ta shida na yaƙi...

Najeriya za ta kwashe Æ´an Æ™asarta dake zaune a Iran da Isra’ila

Gwamnatin tarayya ta ce, tana kammala shirye-shiryen gaggawa domin...

Makami mai Linzami ya faÉ—a kan cibiyar tattara bayanan sirrin Isra’ila

Kafar yaɗa labarai ta gwamnatin Iran ta ce, ƙasar...

Iran ta Æ™addamar da sabbin hare-haren makamai masu linzami kan Isra’ila

Rundunar sojin Isra'ila ta ce, Iran ta ƙaddamar da...

Isra’ila ta na da makaman nukiliya 90

Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu ya dade yana cewa Iran...

Kashe jagoran Iran Ayatullah shi ne kawo Æ™arshen rikici – Isra’ila

Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu ya ce duk wani shiri...

Jerin sunayen masu Fashin Waya 51 da aka kama a Kano

Rundunar Æ´ansandan Kano, ta fitar da jerin sunayen Mutane...

Iran ta dakatar da tashin jirgi a ƙasarta

Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen sama ta Iran ta...

Poland za ta kwashe dukkannin Æ´an Æ™asarta daga Isra’ila

Poland na shirin kwashe kusan ‘yan kasarta 200 daga...
X whatsapp