fidelitybank

Matar dan majalisa da dansa sun tsallake rijiya da baya a hannun ‘yan bindiga

Date:

An kashe mutane biyu a lokacin da wasu ‘yan bindiga suka yi wa ayarin motocin zababben dan majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Jos ta Arewa/Bassa, Musa Agah kwantan bauna a daren ranar Talata.

Rahotanni na nuni da cewa, dan majalisar yana dawowa ne daga Jebbu Bassa bayan ya zagaya unguwanni hudu na masarautar Rukuba na karamar hukumar Bassa.

Mataimakin dan majalisar, Moses Maly, wanda ke cikin mota daya tare da shi a lokacin da lamarin ya faru, ya bayyana cewa matar dan majalisar da ‘ya’yansa biyu su ma suna tare da shi, amma duk sun tsere yayin da motar sa harsashen alburushi suka farfasa ta.

Maly ta kara da cewa an kashe mutane biyu da ke kan babur da suka hada da shugaban gundumar PDP da shugabar mata da ke gaban ayarin motocin.

Kwanan nan ne aka rantsar da dan majalisar, a matsayin dan majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Jos ta Arewa/Bassa bayan nasarar da ya samu a zaben fidda gwani na ranar 26 ga Fabrairu, 2022.

spw

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp