fidelitybank

Matar da ake zargi da yunkurin sace dalibi a Kano ta shiga hannu

Date:

A na zargin wata mata da yunkurin yin garkuwa da wani dalibi mai shekaru 5 Bashir Jamilu, a Jihar Kano.

Bashir Jamilu dan makarantar firamare ta Ulumuddin da ke Koki, kuma an yi zargin yunkurin sace shi da misalin karfe 8:30 na safiyar Talata, lamarin ya faru ne a kan hanyar zuwa makarantar ne matar ta rike hannunsa ta na ce masa za ta sai masa nama da madara amma sai ya fara kuka.

Dailytrust ta rawaito cewa, Mahaifiyar dalibin, Aisha Salisu Koki ta sanar da cewa ta tura shi makaranta da misalin karfe 8:30 na safiyar Talata amma a hanyarsa wata mata ta rike hannunsa ta ce za ta siya masa nama, indomi da madara, sai yaron ya ki yarda ya fashe da kuka.

A bangaren Nasiru Ayuba Yusuf, kwamandan rundunar ‘Yan Sa Kai na Koki, ya ce, a lokacin da matar take jan yaron ‘Yan Sa Kan da suka gan ta sun yi zaton mahaifiyarsa ce zata kai shi makaranta tunda sanye yake da kayan makaranta.

thisday nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp