fidelitybank

Matar aure ta kashe Mijinta a jihar Adamawa

Date:

Rundunar ‘yan sandan Najeriya reshen jihar Adamawa, ta kama wata matar aure ‘yar shekara 20, Caroline Barka, bisa zargin kashe mijinta, Dauda Barka.

Rahotanni sun bayyana cewa, Barka ta daba wa mijinta wuka ne a lokacin da suke fafata rikici, wanda ya yi sanadiyyar mutuwarsa, kamar yadda rahoton ‘yan sanda ya bayyana.

SaharaReporters ta samu labarin cewa, Barka, ta kashe mijinta mai shekaru 38 da haihuwa, saboda ya rika shaye-shaye cikin dare, da dai sauran batutuwan da suka tayar da hankali.

Kamar yadda muka tattaro, lamarin ya faru ne a ranar Juma’a a Anguwan Tsamiya da ke karamar hukumar Madagali a jihar.

Mai magana da yawun rundunar ‘yan sandan jihar Adamawa, SP Suleiman Nguroje, ya ce: “Rikici ya barke tsakanin ma’auratan bayan mijin ya dawo gida a makare ya bugu.
“Rundunar ‘yan sandan jihar Adamawa a ranar 22/7/2022 ta kama wata matar aure ‘yar shekara 20, bisa laifin kashe mijinta mai shekaru 38 da haihuwa.

“Bincike ya zuwa yanzu ya nuna cewa, wanda ake zargin kasancewarta mai shayarwa tana  tare da marigayiyar bayan shekaru biyu da aure,” inji shi.

nnn news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...

A sake sabon tsarin shugabancin INEC a Najeriya – Goodluck

Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, ya yi kira da...

Magoya bayan West Ham ku hada kai da Bowen – Potter

Mai horas da West Ham, Graham Potter ya bukaci...

Alhaki na ne kifewar jirgin kasa – Shugaban Hukumar

Shugaban hukumar jiragen ƙasa ta Najeriya (NRC), Kayode Opeifa,...

Tinubu ya haramta fitar da ɗanyen man kaɗanya

Shugaban kasa, Bola Tinubu, ya bayar da umarnin dakatar...

Hisba ta karɓi ƙorafe-ƙorafe 83,776 a Kano

Rundunar Hisbah ta jihar Kano ta bayyana cewa, a...

Ganduje ba dan cin hanci ba ne – Martanin Garba Ga Gwamnatin Kano

Tsohon kwamishinan yaɗa labarai na Jihar Kano, Muhammad Garba,...

Kungiyar Malaman Jami’o’i bangaren BUK sun yi zanga-zangar Lumana

Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU), reshen Jami’ar Bayero Kano (BUK),...
X whatsapp