fidelitybank

Matan Iran su ne a kan gaba masu fama da cutar sankaran Mama

Date:

Shugaban cibiyar binciken kansa a Iran Mohammad Esmail Akbari, ya ce matan Iran za su riƙa kamuwa da kansar mama shekaru 10 gabanin yadda sauran mata ke kamuwa da cutar a duniya.

A cewar cibiyar ana yawan samun rahoton kamuwa da kansar mama tsakanin maza da matan Iran, yayin da aka fi samun ta huhu a ƙasashen yamma.

Mista Esmail ya ce, matan Iran na fara kamuwa da cutar kansar mama ne lokacin da suke tsakanin shekara 45 zuwa 55, yayin da sauran matan duniya ke kamuwa da cutar tsakanin shekara 50 zuwa 60, kuma babban dalilin shi ne matasan Iran.

Ya ce adadin yadda ake kamuwa da kansar maman a kasashen yamma baya ƙaruwa, amma a Iran yana ƙaruwa saboda shekaru da kuma matsalar abubuwan da suke ta’azzara cutar.

vanguard 
nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Kare Ya Kashe Ragon Layya: Mai ƙwacen waya ya kashe Sojin ruwa a Kaduna

Wani mai ƙwacen waya ya kashe wani soja bayan...

Sojoji sun hallaka ƴan Boko Haram da dama

Da sanyin safiyar ranar Litinin, dakarun rundunar Haɗin kai...

Tarzomar kama baƙin haure a Amurka na yamutsa hazo

An shiga rana ta uku a tarzomar da ake...

Alhazai sun kammala aikin Hajji bana

A ranar Lahadin da ta gabata ne alhazai miliyan...

Tinubu gyaran ƙasa za ka mayar da kai ba zaɓen 2027 ba – ACF

Ƙungiyar Tuntuɓar Juna ta Arewacin Najeriya, ta yi kira...

Ƴan Jagaliya sun caka wa Matashi kuwa lokacin da ya zo karɓar naman Sallah a Kano

Matashi Ibrahim Mahmud ya rasu sakamakon caka masa wuƙa...

Kallo Ya Koma Sama: Elon Musk zai fuskanci mummunar sakamako – Trump

Ana ci gaba da takun saka tsakanin shugaban Amurka...

Zulum ya miƙa kyautar Naira miliyan 100 ga iyalan Sojojin da aka kashe

Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno, ya bai...

Otal ɗin ƴan Najeriya ya kama da wuta wani ɓangaren a Saudiyya

Hukumar Alhazai ta Najeriya ta ce an samu tashin...

An kai hari maɓoyar Boko Haram a Borno

Biyo bayan sahihan bayanan sirri da aka samu, rundunar...

Alaƙar Trump da Elon Musk ta yi tsami sosai

Attajirin da ya fi kowa arziki a duniya, Elon...

An yi jana’izar Muhammad Uwais

An gudanar da jana'izar tsohon alkalin alkalan Najeriya, mai...
X whatsapp