fidelitybank

Matakin Tinubu ne ya sanya na fice daga APC – AVM Frank

Date:

Tsohon shugaban mulkin soja na farko a jihar Abia kuma jigo a jam’iyyar APC a jihar Delta, Air Vice Marshal Frank Ajobena ami ritaya ya fice daga jam’iyyar.

Ajobena ya fice daga APC ne saboda shawarar da dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar, Bola Tinubu, ya yanke na neman tikitin takarar Musulmi da Musulmi.

Dan jam’iyyar APC na kasa ya ce tikitin takarar Musulmi da Musulmi na jam’iyyar shi ne “mafi girman matakin rashin kishin addinin Kirista a kasar nan.”

A wata sanarwa da ya fitar ranar Talata, Ajobena ya ce Tinubu bai mutunta kiristoci a kasar nan ba.

Ya jaddada cewa ,matakin da Tinubu ya dauka ya nuna cewa ‘yan jam’iyyar APC za a iya saye su da kudi cikin sauki.

naija news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp