fidelitybank

Mataimakin mai horas da Abia Warriors ya yi murabus

Date:

Kelvin Ejeh ya yi murabus daga mukaminsa na mataimakin kocin kungiyar kwallon kafa ta Najeriya, Abia Warriors.

Ejeh, wanda ya shafe sama da shekaru goma yana tare da Ochendo Boys, ya yi murabus daga mukaminsa a ranar Juma’a.

Ya kasance mai horar da matasan kungiyar Abia Warriors a shekarar 2015 kafin daga bisani a kara masa girma zuwa tawagar farko.

Ejeh ya bayyana cewa murabus din nasa zai bashi damar lalubo wasu hanyoyin da zai bi wajen gudanar da aikinsa.

“A rayuwa, akwai lokacin komai. Lokaci mai zuwa da lokacin tafiya. Na yi imani cewa wannan shine lokacin da zan tafi,” kamar yadda ya shaidawa manema labarai.

“Ina matukar godiya da kyakkyawar tawagar jihara, Abia Warriors, har yanzu ina daya daga cikinsu.”

legit.news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Mutane 570 aka kashe a Najeriya cikin watan Afrilu – Rahoto

Hukumar kare haƙƙin ɗan'adam a Najeriya ta ce, adadin...

PDP ba za ta mutu ba duk da rikicin cikin gida – Wike

Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya ce...

Sojoji sun kashe riƙaƙen ɗan bindiga Guddel a Kaduna

Sojoji sun yi nasarar kawar da fitaccen shugaban ‘yan...

Fadar shugaban ƙasa ta yi kakkausar gargaɗi a kan Ndume

Fadar shugaban kasa ta yi kakkausar gargadi ga dan...

Kare Ya Kashe Ragon Layya: Mai ƙwacen waya ya kashe Sojin ruwa a Kaduna

Wani mai ƙwacen waya ya kashe wani soja bayan...

Sojoji sun hallaka ƴan Boko Haram da dama

Da sanyin safiyar ranar Litinin, dakarun rundunar Haɗin kai...

Tarzomar kama baƙin haure a Amurka na yamutsa hazo

An shiga rana ta uku a tarzomar da ake...

Alhazai sun kammala aikin Hajji bana

A ranar Lahadin da ta gabata ne alhazai miliyan...

Tinubu gyaran ƙasa za ka mayar da kai ba zaɓen 2027 ba – ACF

Ƙungiyar Tuntuɓar Juna ta Arewacin Najeriya, ta yi kira...

Ƴan Jagaliya sun caka wa Matashi kuwa lokacin da ya zo karɓar naman Sallah a Kano

Matashi Ibrahim Mahmud ya rasu sakamakon caka masa wuƙa...

Kallo Ya Koma Sama: Elon Musk zai fuskanci mummunar sakamako – Trump

Ana ci gaba da takun saka tsakanin shugaban Amurka...

Zulum ya miƙa kyautar Naira miliyan 100 ga iyalan Sojojin da aka kashe

Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno, ya bai...
X whatsapp