fidelitybank

Mataimakin gwamnan Oyo ya gaggauta sauka daga mukaminsa – PDP

Date:

Jam’iyyar PDP reshen jihar Oyo, ta bukaci mataimakin gwamnan jihar, Rauf Olaniyan, da ya gaggauta yin murabus, biyo bayan sauya sheka da ya yi zuwa jam’iyyar adawa ta Apc.

Sakataren yada labarai na jam’iyyar PDP a jihar, Akeem Olatunji ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar ranar Litinin.

Jam’iyyar ta ce, ya kamata Olaniyan ya yi murabus a matsayin mataimakin gwamna “tunda da gangan ya yi watsi da jam’iyyar PDP da kuri’un da suka samar da shi a jam’iyyar.”

Jam’iyyar ta yi gargadin cew,a ba za ta bari Olaniyan da sabuwar jam’iyyarsa su ci moriyar kuri’un da aka kada wa PDP a zaben gwamna na 2018 ba.

nnn.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp