Mataimakin gwamnan jihar Edo, Philip Shaibu, ya zama wanda ya lashe zaben fidda gwani na jam’iyyar PDP a jihar Edo.
Ya lashe zaben fidda gwanin da aka yi a daya tsagin da kuri’u sama da 301.
A halin da ake ciki kuma har yanzu bangaren Gwamna Godwin Obaseki na jamâiyyar bai fara nasa zaben ba.