fidelitybank

Matafiya uku sun rasa ransu a hanyar Kaduna zuwa Abuja

Date:

Matafiya uku ne suka rasa rayukansu, yayin da wasu biyu suka samu raunuka a ranar Laraba, a hanyar Kaduna zuwa Abuja.

Wani mazaunin kauyen Kakau da ke kan titin Kaduna zuwa Abuja, Malam Nasir Idris ya ce hadarin ya faru ne sakamakon wuce gona da iri.

A cewarsa, hatsarin ya faru ne sakamakon fashewar taya a yayin da motar bas din ta fada wani rami.

Karanta Wannan: Hatsarin mota ya sa gwamnatin Senegal ta bayar da hutu na kwana 3

“Ina cikin gonata da ke kan hanyar Kaduna zuwa Abuja, kwatsam sai na ji karar hayaniya. Yayin da na garzaya wurin tare da wasu mutanen kauye, kura ta fara lulluɓe ko’ina. Da kura ta lafa, gawarwaki uku na kwance.” Inji shi.

Sai dai kwamandan sashin na hukumar kiyaye hadurra ta tarayya, Kaduna ya kasa amsa kiran nasa har zuwa lokacin hada wannan rahoto.

legit latest news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp