fidelitybank

Matafiya na cikin garari sakamakon canjin Dala a Najeriya

Date:

‘Yan Najeriya na ci gaba da fuskantar matsala da shan wahala wajen canza dalar Amurka a babban bankin kasa (CBN) a kan farashin gwamnati.

In ji BBC, wannan lamari ya fi shafar matafiya kasar waje wadanda yake daukar su lokaci kafin su samu canjin yin kasuwanci (BTA) da canjin kashewa (PTA) a canjin gwamnati mai sauki, domin zuwa asibiti ko karatu ko harkar kasuwanci.

Wannan rashi ya shafi iyaye, saboda wahalar samun dala, domin biyan kudaden makaratun yaransu da ba su kudin kashewa.

Bincike ya nuna cewa, akwai matuƙar wahala wajen samun dala, saboda bukatarta ta fi adadin da ake da ita, lamarin da ya tursasa wa bankuna ƙara tsawon lokutan samar da PTA/BTA daga makonni biyu zuwa takwas.

Amma wasu masana sun bayyana cewa CBN ta tsananta hanyar samun dalar ne saboda wasu marasa kishin kasa na amfani da tsarin ba yadda ya dace ba.

Sakamakon bincike da babban bankin ya yi ya nuna cewa akwai mutane da yawa da ba su da niyyar tafiyar kasar waje, ko amfani da kudaden a kasar waje don amfani da su akan Æ™a’ida.

Amma sai su hada takardun bogi sannan su nemi banki ya ba su kudaden waje don kawai su tara, ko su sayar a kasuwannin bayan fage.

daily post nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp