fidelitybank

Masu zanga-zangar goyon bayan gwamnan Ribas sun caccaki Wike

Date:

Magoya bayan Gwamna Sim Fubara sun mamaye gidan gwamnatin jihar Ribas.

Kungiyar tana kira ga Ministan Babban Birnin Tarayya da ya bar Gwamnan ya yi aikinsa a matsayinsa na Shugaban zartarwa na Jihar.

Wike da dan takararsa da aka zaba a zaben gwamna a 2023 sun yi kaca-kaca, inda a karshen makon da ya gabata cece-ku-ce a tsakaninsu ya rikide zuwa fafutukar neman ballewa daga Fubara da gwamnatinsa.

An samu baraka a tsakanin ‘yan majalisar dokokin jihar Ribas a ranar Lahadin da ta gabata yayin da wasu daga cikinsu suka fara shirin tsige Gwamna Fubara.

Edison Ehie, shugaban majalisar dokokin jihar, ya ki amincewa da yunkurin tsige gwamnan, bai aikata wani laifin da za a iya tsige shi ba, saboda haka aka cire shi a matsayin shugaban masu rinjaye.

Daga baya an zabi Edison a matsayin kakakin majalisar dokokin jihar Ribas.

Wasu daga cikin masu zanga-zangar da suka zanta da manema labarai, sun yi mamakin dalilin da yasa tsohon gwamnan zai so a ce ya ci gaba da mulkin jihar da ya yi mulki na tsawon shekaru takwas.

naija news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp