fidelitybank

Masu zanga-zangar ku killace ayyukansu a filin wasa na Moshood Abiola – Wike

Date:

Ministan babban birnin tarayyar Abuja, Nyesom Wike ya shawarci masu zanga-zangar da su killace ayyukansu a filin wasa na Moshood Abiola, domin bin umarnin da kotu ta bayar.

Ya ba da shawarar ne a Abuja yayin da yake zantawa da manema labarai jim kadan bayan ya gudanar da wani taron gaggawa da shugabannin hukumomin tsaro na birnin.

Ministan wanda ya amince da Æ´ancin yin zanga-zanga a tsarin dimokradiyya ya ce dole a gudanar da irin wannan zanga-zangar kamar yadda doka ta tanada.

Ya ce, “Mun yi imanin cewa wannan gwamnatin dimokradiyya ce don haka dole ne mu yi mulki bisa ƙa’ida.

“Mun kuma yi imanin cewa masu zanga-zangar suna yi ne saboda hakkinsu ne, amma ya kamata su gudanar da zanga-zangar ta yadda gwamnati za ta samu damar warware masu matsalolinsu.”

Ya ce jami’an tsaro za su ƙyale masu zanga-zangar su yi taro a filin wasan, inda ya ce ƴan jarida za su kasance a wurin domin isar da sakon su ga gwamnati da sauran ƙasashen duniya.

vanguard news paper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp